Recent Updates

MARAICIN YA MACE Page 5&6


 Shikaaam Ganin yanda ta rufe idanunta jikin ta na bari taƙi buɗewa sai ihu take tsalawa, Yasa Suhail cike da ɓacin Rai miƙewa a matuƙar zafafe yana daka mata Wani uban Tsawa ,wanda yasa ta dakatawa da ihun tana buɗe idanun ta nan taga mutum ƙaton halitta a gaban ta zigidir ga suma da ya rufe ƙirjinsa gashi sabcecen namiji kai kace ba haifaffen Nigeria ba ....Ƙara rufe ido tayi tana ihu tare da furta ” Wayyo Allah ku taimake Ni , Aljani ...Aljani....!! Cike da matuƙar ɓacin rai yayi baya ,don shi gaba Ɗayan sa baya son hayaniya juyawa yayi yana Ɗaukar Rigar shan iska sa tare da zurawa iya Gwiwa yana ficewa tare da barin mata bedroom ɗin Buran nasa sai yawo take tayi kame ƙame 🍌 tayi masa nauyi . Ga idanun sa sun kaɗa sunyi jaaa na Tsaban jaraba da yake ciyo sa . Jonathan.....!! Ya hau kwaɗa kiran Babban securityn sa cike da ɓacin rai yana masa umarnin ya fice masa da Wancen yarinyar daga gida cikin gaggawa🤣 don ya lura tona masa Asiri taxo yi ....jikin Jonathan na ɓari ya furta ” Sorry Sir , yana juyawa tare da nufar bedroom ɗin da Fatima Bintu take ......kee fito ki wuce. ” Da gudu tayo waje securitynn na gaba tana bin sa a baya , Da ido Suhail ya bita cike da jin ɓacin rai yana cizan laɓɓan sa na ƙasa ....wait .! Ya dakatar da su yana mikewa tare da nufo inda take .” Kallon sama da ƙasa yayi mata , kamin ya Lumshe dulu dulun idanun sa ” . Takaici ne ya kama shi tuno da yanda tayi masa ihu ....kana yace ’ Baki san mene kk zo yi ba kika biyo su har aka baki kuɗi ....? Jonathan kulle fashion mun ƙofa ka tafi abin ka...”😳 . Cikin sauri Jonathan ya kulle ƙofan yana ficewa daga Falon yayin da Bintu idanun ta suka ƙara fitowa . 



Don Allah ,Don Allah kayi haƙuri , Wallahi gyaɗa suka ce zasu saye mun duka , Kuma.....Don Allah ta furta tana fashewa da kukan neman Agaji,  hannun sa yakai yana kama 🍌 kaciyar sa kamin yace ” Fyaɗe zan Miki , don ba cin ki ZANYI don jin daɗin ki ba ,sai don Ni naji daɗin ....dalilin da yasa zan Miki fyaɗe shine kin ɓata mun rai da Ihun banza , cox bana son hayaniya kika yi mun .....Wayyo Ni Bintu , wallahi ban sani ba , ka bari in tafi wallahi ba zan dawo ba , gyada suka ce mun zasu saya , hmmmm tho Bara na babban Bura, 🍌 ai Nasan zaki so ,saboda dama yawancin masu tallahn nan irin ku a titi lalatattu ne kun saba Watsewan ku da Ƙwaratan hanya . Don haka just ki ƙwanta a kujerar nan ki cire mun komai na jikin ki ba sai na Wahala ba . 



Ban san Kuɗin Ni ba Ƴar iska ɓace , Kayi ma Allah ka bar Ni , ka taimake Ni , Danne tayayi wanda jin nauyin sa yasa ta gagara motsi , janye Skirt ɗin yayi yana fuzgar pant ɗin jikin ta .    ...Yana ƙoƙarin kai Buran sa 🍌 ciki.....Ka taimake Ni , wallahi Ni marainiya ce kada lalata mun rayuwa.! Caaaak ya tsaya a kuma dai dai wannan lokacin Wayar sa ta hau ringing....inda waƙar hayaty Mommy ya karaɗe falon,nan take ya fahimci mai kiran don kuwa Mahaifiyar sa ce kaɗai yayi saving da wannan wakar . 



Miƙewa yayi yana kai hannun sa bisa table tare da ɗaukar Kiran , Hello Mum ...! My son ,kana Ina har 10pm baka dawo Gida ba .”  hmmm Sorry Mum,Ina hanya wani Abu ya ɗan riƙe Ni ......Ohk ta furta tana datse kiran yayin da Suhail makama ya numfasa yana kallon inda Bintu take tana ɓarin jiki fuskar ta gaba Ɗaya ya gama jiƙewa da zufa da hawaye . Bedroom ɗin sa ya koma yana kimtsa kansa tare da shigar Suit bakaƙe yana fitowa yana ɗaukar Wayoyin sa , Tare da jifan ta da Rafa na kudade ......yana ficewa daga Farlon alamun Gidan zai bari.  Tana zaune sai ga Jonathan ya shigo . Madam taso ki tafi ko?” . 



Da Sauri Bintu ta miƙe tana gyara Skirt ɗin ta , tare da nufo ƙofa da sauri .... Jonathan ne ke faɗin ” Madam your money ....., Amma data kalle shi sai ta yi waje da gudu tana furta bana so...! , Ajiye kuɗin Securityn yayi shima a wurin yana biyo ta amma kamin ya fito mai gadi ya buɗe mata Gate ta fice da gudu ko waiwaye . 


Gudu kawai take yi , ba tare da ta san inda take ba .....har 11 pm. Bintu Bata koma gida ba , Haka inna ke surfa tsiya tana masifa tare da cewa " Kun gani ko Baraka, Dama na faɗa muku yarinyar nan yar iska ta zama ,gantali take yi .....yanzu haka tana can Ɗakin garadan maza. .. innalillahi Wa'inna ilaihir raji'un, baraka ta furta tana cewa ” Kai riƙon ɗan da bana ka ba aƙwai wuya , yanzu babu yanda zamuyi haka zamu sa mata idanu?” . Cike da Masifa Inna tace ” Wane ya isa, Ai wallahi yau sai na kusa Sumar da Bintu da Duka ,sai naji inda ta tsaya.....! 

No comments